3 Feb 2026, 14:12 UTC≈9,540 views41 reactionsread 13 August 2026 Buy the dip
Spot Bitcoin ETFs sun kwashi BTC na dala $561.8 miliyan a rana ɗaya.
Wannan na nufin cewa manyan masu kudi da kamfanonin hannun jari a Amurka, musamman ta hanyar Spot Bitcoin ETFs, sun sayi Bitcoin na dala $561.8 miliyan a rana guda.
Yawanci irin wannan siyayya tana faruwa ne a lokacin da ake cikin tsoro a kasuwa, mutane da dama suna sayarwa suna guduwa. Amma a bangaren manyan ’yan wasa, wannan lokaci…
❤36🔥5
2 Feb 2026, 19:14 UTC≈9,920 views6 reactionsread 13 August 2026 Tabbas ana rotating kudi daga Gold zuwa Bitcoin idan Gold yayi creating new high, kokuma muce idan yayi tashin gwauron zabi, Hakan ya faru a 2020. Gold ya kai $2,075 sannan ya faɗi, Bitcoin ma ya faɗi a farko amma daga baya ya tashi da sama da 500% cikin watanni 8, yayin da Gold yake sideways.
Wani dalilin mai muhimmanci shi ne rotating kuɗaɗe daga Gold zuwa risk assets kamar Bitcoin, tare da ISM yana sama da 50 wan…
❤6
2 Feb 2026, 15:42 UTC≈8,310 views6 reactionsread 13 August 2026 Photo
Abin lura a kasuwar crypto shi ne,
manyan masu kuɗi ba sa saye lokacin da komai yake a kore, nida kai Yanbaiwa mune muke amfani da wannan wanda akarshe muazamo the hunted.
Bitmine da Saylor sunata siyan BTC da ETH ne lokacin da kasuwa take zubar jini, lokacin da tsoro ya mamaye kowa.
Haka El Salvador ma suka yi,
Suka kwashi Bitcoin a arha lokacin da ya sauka $15k, alokacin kowwa gudun crypto yake sukuma sukayi taki…
❤6
2 Feb 2026, 14:59 UTC≈2,060 views3 reactionsread 13 August 2026 Bitmine sunzo da salon dake girgiza kasuwar crypto, salon kuwa shine "Buying the dip"
Adai dai lokacin da Bitmine suke cikin mummunar asarar da ta haura $6b, yau sun ƙara ETH 41,788, wanda yasa abinda suke holding na ETH yakai 4.28 MILIYAN.
Yanzu kamfanin yana riƙe da 3.55% na ETH circulating supply, kuma 67% daga ciki anyi staking dinsu!
Sunruga da sunbayyana Manufarsu tun tuni, ta mallakar 5% supply din ETH (kus…
❤3
31 Jan 2026, 19:40 UTC≈1,670 views8 reactionsread 13 August 2026 𝐌𝐚𝐬𝐭𝐞𝐫𝐢𝐧𝐠 𝐭𝐡𝐞 𝐒𝐤𝐢𝐥𝐥𝐬 𝐚𝐧𝐝 𝐒𝐭𝐫𝐚𝐭𝐞𝐠𝐢𝐞𝐬 𝐨𝐟 𝐂𝐨𝐦𝐦𝐮𝐧𝐢𝐭𝐲 𝐌𝐚𝐧𝐚𝐠𝐞𝐦𝐞𝐧𝐭 𝐚𝐧𝐝 𝐌𝐨𝐝𝐞𝐫𝐚𝐭𝐢𝐨𝐧.
Community sune ginshikin duk wata harka ta kasuwanci a duniya, ba a iyaka web3 ba, community abu ne mai matukar muhimmanci tun tale-tale. Domin duk wata harka ta kasuwa tana buƙatar masu mara mata baya, ta ɓangaren masu kawo ciniki da kuma yima kasuwar dalilin cinki.
Idan idea na gina wata kasuwa ta zo maka, har ka zo matakin ginata a zahir…
👍5❤3
31 Jan 2026, 19:32 UTC≈1,490 viewsread 13 August 2026 ‼️
31 Jan 2026, 09:35 UTC≈6,760 views7 reactionsread 13 August 2026 Munkara shiga babban yanayin juyin juya halin crypto, a Duniya 🚀
Trump dan crypto
Sec chariman dan crypto
Fed chairman dan crypto
Kevin Warsh Dan crypto, wanda Trump ya zaɓa a matsayin shugaban Federal Reserve, ya fito fili yabayyana cewa:
“Bitcoin yana da ma’ana sannan a sanya shi a cikin portfolio, dan haka idan kai dan ƙasa da shekaru 40, to Bitcoin shi ne Gold din zamaninku.
Me wannan ke nufi ga crypto?
Wanna…
❤7
31 Jan 2026, 09:15 UTC≈1,150 views9 reactionsread 13 August 2026 Seka kiyaye da wannan abubuwa kafin kazamo mai nasara a kasuwar crypto, duk experience dinka idan kagaza kiyayesu to kai amature ne.
Kasuwar crypto tana yaki ne da zuciyar mutum kafin wallet ɗinsa.
Wanda ya iya mallakar kansa, kasuwa ba zata iya mallake shi ba.
A kasuwa musamman crypto akwai wasu manyan abubuwa da ke zagaye a halayyar ɗan Adam kuma su ne ke motsa farashi fiye da komai.
1. Tsoro (Fear)
Tsoron asara…
❤8👏1
16 Jan 2026, 08:16 UTC945 views8 reactionsread 13 August 2026 Duk wani farming da ake a X yanzu yadawo telegram, danhaka Danbaiwa yayi kokarin sanya kansa kafin lokaci yakure 👇
Video din yanda ake testnet na Tempo da muka fara yana nan tafe.
Sannan akwai wani testinet din wanda shikuma seda invite zaka shiga, kuma invite kowanne mutum sau daya ake amfani dashi, kuma dukkansu zasu bada alkairi insha'a Allah.
Zamuga yanda zamu bullo musu, na danyi bussine kwana biyu..
Amma…
❤5👍2🔥1
15 Jan 2026, 07:41 UTC930 views5 reactionsread 13 August 2026 2026 dont miss this 👇 👂
2026 $1m zamu samu insha'a Allah a airdrop/mining, holding/trading 🔥
$Veera Airdrop — Na daɗe ina bibiyarsu domin ganin Airdrop ɗinsu idan ya zama ready nayi Participating na kuma yi muku sharing kuma kuyi Participating.
Finally, Yau $Veera Reward Hub is now Live! Faka-faka kowa ya shiga yanzu-yanzu yayi participating.
Airdrop Link:
https://hub.veerarewards.com/loyalty?referral_code=BTPUGL…
❤5
15 Jan 2026, 07:41 UTC774 viewsread 13 August 2026 Photo
Photo, posted without a caption
15 Jan 2026, 06:02 UTC804 views7 reactionsread 13 August 2026 Hello web3 square😎
❤7
Showing the 12 most recent of 20 posts we hold for @arewacommunity. View and reaction counts are the latest single reading for each post, not a live figure, and a recent post is still accumulating both. A view count marked ≈ was rounded by Telegram before we ever saw it — t.me prints views in full below 1,000 and to three significant figures above, so ≈1,200,000 means somewhere between 1,150,000 and 1,249,999. Unmarked counts are exact. Text is reproduced from the public post preview and truncated for length.