19 Dec 2025, 23:36 UTC≈1,280 views8 reactionsread 13 August 2026 https://t.me/TonsoAIBot/app?startapp=yyiaW9
Tonso is building the AI Signal layer x Attention economy for crypto Telegram.
Creators get Buzz and Earn for building mindshare,
Users rewarded for shaping the Signal Network.
👍6❤2
Signed Abdul-Hadee I. Ibraheem
19 Dec 2025, 11:11 UTC≈1,350 views32 reactionsread 13 August 2026 Hi
👍22❤5👀5
Signed Abdul-Hadee I. Ibraheem
1 Sept 2025, 22:39 UTC≈2,790 views46 reactionsread 13 August 2026 Babban fargaban da ake dashi aka Hedera da suke amfani da fasahar Hashgraph itace Centralisation, saboda a yanzu network din yana kan matakin "Public Permissioned" ne tun 2018 da aka ƙaddamar dashi.
~ Hakan yana nufin ba kowa zai iya running Node akai ba sai wanda aka amince masa. H
Kamfanin Google da Apple da IMB da suke jagorantar Governing council na Hedera zasu sallama gaba daya a tafi Public Permissionless ne…
❤34👍12
Signed Abdul-Hadee I. Ibraheem
1 Sept 2025, 22:39 UTC≈2,490 views22 reactionsread 13 August 2026 Blockchain technology da kuma Hashgraph dukkan su DLTs ne. Sai dai duniya tana ganin gazawar fasahar blockchain ta wajen "Proof of Work" consensus algorithm dinsa wato PoW saboda amfani da high energy da yake yi, wanda hakan yake samar carbon emission wanda yake 'kara dumamar yanayi (Global warming).
~ A duk shekara Bitcoin yana amfani wutar lantarkin da ya zarce wutar da kasar Argentina da Netherlands suke amfani…
👍14❤8
Signed Abdul-Hadee I. Ibraheem
1 Sept 2025, 22:39 UTC≈1,730 views15 reactionsread 13 August 2026 Photo
Blockchain - Hashgraph.
https://t.me/sihaadsic
👍9❤6
Signed Abdul-Hadee I. Ibraheem
25 Aug 2025, 15:43 UTC≈2,480 views12 reactionsread 13 August 2026 Ina so nayi register da Hedera yaya zanyi? ga bayanin yadda zaka yi a nan... 👇
https://www.facebook.com/share/p/16ueoXRg4e/
Ko zan iya samun amsoshin tambayoyi da Hedera suke yi daga Module 1 har zuwa Module 11?
Eh gasu a nan... 👇
https://www.facebook.com/share/p/176Tdr3hYZ/
Idan na kammala sai mene?
Sai Final Assessment, shi kuma kowa da irin nasa, abun nufi tambayoyin iri daya ne da wadanda kayi su a Module 1 …
❤12
Signed Abdul-Hadee I. Ibraheem
25 Aug 2025, 15:43 UTC≈1,580 views4 reactionsread 13 August 2026 Voice message
Voice message, posted without a caption
❤4
Signed Abdul-Hadee I. Ibraheem
25 Aug 2025, 15:42 UTC≈1,660 views6 reactionsread 13 August 2026 Hedera Network All in One (Hausa).... 👇
❤6
Signed Abdul-Hadee I. Ibraheem
18 Aug 2025, 09:19 UTC≈2,660 views44 reactionsread 13 August 2026 Idan ka kammala Final Assessment na Hedera kuma ka samu akalla 70 percent ko fiye, zasu tura maka wani link ta email dinka da kayi register da Developer Course. Abinda zaka yi shine:
1. Kaje Mises kayi installing Extension na Hashpack wallet.
Sai ka dauki passphrases dinka guda 24 na Hashpack ka shigar dasu kan Extension din Hashpack daka saka akan Mises.
2. Sai kaje MEXC ko Binance Exchange, ka sayi HBAR na Dala …
❤36👍6🔥2
Signed Abdul-Hadee I. Ibraheem
17 Aug 2025, 15:50 UTC≈2,250 views30 reactionsread 13 August 2026 1. BTC (Bitcoin) shine token na farko da aka fara samarwa a duniya akan fasahar blockchain. Yayin da HBAR na kamfanin Hedera shine token na farko da aka fara samarwa a duniya akan fasahar Hashgraph. Mutane da yawa suna mamakin ace anyi token ko NFT ba akan fasahar blockchain ba, eh yana yiwuwa a yanzu akan fasahar Hashgraph. Yayin da HOT shine token na farko akan fasahar Holochain.
Muna da Distributed Ledger Technol…
❤30
Signed Abdul-Hadee I. Ibraheem
17 Aug 2025, 10:14 UTC≈1,600 views11 reactionsread 13 August 2026 Forwarded from @sihaadsicFile
Document from SIC
❤10👍1
Signed Abdul-Hadee I. Ibraheem
17 Aug 2025, 10:10 UTC≈2,130 views15 reactionsread 13 August 2026 Hedere Network advance package for beginners and developers..... 👇
👍10❤5
Signed Abdul-Hadee I. Ibraheem
Showing the 12 most recent of 20 posts we hold for @thehashgraphassociation. View and reaction counts are the latest single reading for each post, not a live figure, and a recent post is still accumulating both. A view count marked ≈ was rounded by Telegram before we ever saw it — t.me prints views in full below 1,000 and to three significant figures above, so ≈1,200,000 means somewhere between 1,150,000 and 1,249,999. Unmarked counts are exact. Text is reproduced from the public post preview and truncated for length.