11 Aug 2026, 18:22 UTC16 views1 reactionsread 12 August 2026 Photo
❝ Sahal ya ce: Idan ka yi hannu da Manzon Allah (S.A.W.), sai ka gane cewa lallai taushi, ashe akwai abin da ya fi auduga taushi. Ga kyawun gaɓoɓi, ga kyawun sura, ga cikar halitta. In akwai abin da za a iya ba wa wani na cikar halitta da kwarjini, to an ba Shi bayan an ba wa, Muhammadur Rasulullah (S.A.W.). ❞
Abdussamad Ismail ✍🏻
Professor Mansur Isa Yelwa (Hafizahullah)
❤1
11 Aug 2026, 09:27 UTC808 views3 reactionsread 12 August 2026 Photo
📌
❤3
5 Aug 2026, 08:36 UTC78 views2 reactionsread 12 August 2026 Forwarded from @GuruntumfansFile
MUHADARA!
MAI TAKEN:- MANUFAR HALITTA
TARE DA:- Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah
DOWNLOAD 👇
https://t.me/Guruntumfans/4548
Zaku Iya bibiyar mu a waɗannan shafukan na sada zumunta, domin cigaba da samun karatuttukan Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah
WHATSAPP CHANNEL
https://whatsapp.com/channel/0029Va9SwPC8F2pHnX12yq3I
TELEGRAM CHANNEL
https://t.me/Guruntumfans
FACEBOOK PAGE
htt…
❤1👍1
4 Aug 2026, 20:18 UTC73 views4 reactionsread 12 August 2026 Forwarded from @GuruntumfansPhoto
📸 Hotuna daga Tafsirin Alƙur'ani Mai Girma da aka gabatar a Masjid Ikhlas, Kano.
🎙️ Mai Gabatar da Tafsirin:
Professor Mansur Isa Yelwa
(Hafizahullah)
Tare da
Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Gurutum
(Hafizahullah)
Allah Ya ba mu ikon amfanuwa da abin da muka saurara, Ya sa ya zamo hujja a gare mu, ba hujja a kanmu ba. Ameen.
✍ Abdussamad Ismail
❤4
4 Aug 2026, 19:37 UTC≈1,950 views2 reactionsread 12 August 2026 Photo
Allahu akbar ✊
Jama'a ga babban bako fa🥰
✍️ Ashir Mahir
❤2
4 Aug 2026, 19:36 UTC73 views1 reactionsread 12 August 2026 Forwarded from @GuruntumfansPhoto
Hotuna: Daga Masjid Al-Ikhlas Sharada Phase I tare da Shiekh Ahmad Guruntum da Prof. Mansur Isa Yalwa.
Allah Ya saka wa malamanmu da mafificin alkhairi. Ameen.
@kmsunnah
@Guruntumfans
@professormansurisayelwafans
❤1
4 Aug 2026, 19:35 UTC67 views1 reactionsread 12 August 2026 Forwarded from @GuruntumfansPhoto
Daga wajen Tafsirin Alkur'ani Mai Girma na Babban Malaminmu Prof. Mansur Isa Yelwa wanda ya samu ziyara da Musamman ta Dr. Ahmad Guruntum Allah ya karawa albarka, Amin
#AfricaTv3 #TafsirinAlkurani
❤1
30 Jul 2026, 05:15 UTC108 views1 reactionsread 12 August 2026 Photo
📌
👍1
24 Jul 2026, 20:33 UTC107 views2 reactionsread 12 August 2026 Photo
Amin Ya Rabb
❤2
21 Jul 2026, 21:29 UTC104 views1 reactionsread 12 August 2026 Photo
Ku roƙa a wajen Allah kaɗai ❗
@kmsunnah
@Guruntumfans
@professormansurisayelwafans
❤1
18 Jul 2026, 17:43 UTC449 views2 reactionsread 12 August 2026 Photo
❝ Ba'a taɓa yin mutum mai popularity da capacity a duniya irin na Muhammadur Rasulullah ﷺ ba. ❞
Abdussamad Ismail ✍🏻
Prof. Mansur Isa Yelwa (Hafizahullah)
@kmsunnah
@Guruntumfans
@professormansurisayelwafans
❤1😍1
Showing the 11 most recent of 11 posts we hold for @professormansurisayelwafans. View and reaction counts are the latest single reading for each post, not a live figure, and a recent post is still accumulating both. A view count marked ≈ was rounded by Telegram before we ever saw it — t.me prints views in full below 1,000 and to three significant figures above, so ≈1,200,000 means somewhere between 1,150,000 and 1,249,999. Unmarked counts are exact. Text is reproduced from the public post preview and truncated for length.