7 Aug 2026, 10:49 UTC28 viewsread 7 August 2026 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
FALALAN AMBATON YA RABBI YA RABBI WURIN ADDU'A GA UBANGIJI:
Al Imam Ibnu Rajab Al Hanbaliy (R.A) yace : "Yin naci wajen rokon Allah da wannan sunan "YA RABBI YA RABBI" yana daga mafi girman hanyoyin samun ijabah".
(Jaami'ul Ulum wal Hikam shafi na 291).
Hakika wannan maganar haka take. Domin kuwa 'yan uwa idan kuka leka cikin Alqur'ani zaku ga kusan duk addu'o'in da Annabawan Allaah suk…
Signed Sirrin rike miji
7 Aug 2026, 10:49 UTC17 viewsread 7 August 2026 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
FIFIKON ANNABI MUHAMMADU (S.A.W) AKAN AL'UMMAH
Salatin Allah da amincinsa matsarkaka, madawwama, wanzazzu, su tabbata bisa Annabi Muhammadu tare da iyalan gidansa tsarkaka da Sahabbansa madaukaka, da mabiya bayansu da kyautatawa har zuwa ranar Qarshe.
Wannan shine darasin wanda ke dauke da bayanin darajoji da kebantuwar Ma'aiki (S.A.W) kamar yadda Imamus Suyuti (Allah ya jikansa) ya jer…
Signed Sirrin rike miji
7 Aug 2026, 10:49 UTC13 viewsread 7 August 2026 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
KOMAI NASHI YAFI NA KOWA ANNABI MUHAMMADU (S.A.W)
Addininsa yafi na kowa. Hakanan shari'arsa tafi ta dukkan Annabawa sauki da lada. Sannan aranar Alkiyamah shi keda Maqamul Mahmudi da Shafa'atul Uzma (S.A.W).
Garinsa yafi na kowa. Domin agarinsa dakin Ka'aba yake. Da maqamu Ibrahim da rijiyar zamzam da duwatsun Safa da Marwa da Jabalun Nur da Jabalu Abi Qubays.
Birninsa yafi na kowa (S.…
Signed Sirrin rike miji
7 Aug 2026, 10:49 UTC10 viewsread 7 August 2026 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
ADDU'A GARKUWAR MUMINI :
Sayyiduna Abud Darda'i (radhiyalLahu anhu) ya kasance yana da wata kuyanga (baiwa) watarana tazo gareshi tace masa "Wai shin kai wanne jinsi ne? Anya mutum ne kai kuwa?".
Sai yace mata "Ni 'dan Adam ne kamar ke!"
Sai tace "Ta yaya zan yarda cewa kai 'Dan Adam ne, alhali na ciyar dakai guba (poison) har tsawon kwanaki arba'in amma bai chutar dakai ba?".
Sai yace…
Signed Sirrin rike miji
7 Aug 2026, 10:49 UTC13 viewsread 7 August 2026 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
YAWAN FADIN WANNAN KALMOMIN YANA KAWO SAUKI ACIKIN DUKKAN TSANANI:
~~Inna Lillahi Wa Inna Ilayhi Raji'un.
Wannan Kalma Tana Nufin: "Hakika Mu Na Allah Ne, Kuma Zuwa Gare Shi Za Mu Koma." Wannan Addu'a Tana Tuna Mana Cewa Dukkan Fitina Da Jarrabawa Daga Allah Ne Kuma Muke Komawa Gare Shi. Alkur'ani Yana Cewa:
"Waɗanda Idan Wata Fitina Ta Same Su, Suna Cewa: Inna lillahi wa inna ilayhi…
Signed Sirrin rike miji
7 Aug 2026, 10:16 UTC22 viewsread 7 August 2026 Hausa: Harshe Ko Ƙabila
Kowacce ƙabila tana alfahari da wata baiwa da Allah ya yi mata. Da wannan baiwar za ka fahimci ita wannan ƙabilar ta ke tutiya da shi.
Misali: Akwai ƙabilar da ita abun alfarinta shi ne abincin ta, duk inda ka haɗu da ɗan wannan ƙabila matuƙar zaman ku ya yi tsayi, za ka ji yana koɗa abincinsu.
Wata ƙabilar kuma sitirarsu, wata ƙabilar kuma sana'arsu, wata ƙabila tarihinsu, wata ƙabilar raw…
Signed Sirrin rike miji
7 Aug 2026, 10:09 UTC24 viewsread 7 August 2026 KUSKURE NE BABBA, YIN MAGANA, HIRA KO CINIKAYYA IDAN LIMAMI NA HUƊUBAR JUMA'A
Idan Liman yana huɗuba, ba a magana. Wannan karatu ne da ya kamata a ce, an jima da wucewa, amma har yanzu da sauran gyara; musamma a tsakanin matasa.
Zaka sha mamakin ganin dandazon matasa, su zo masallacin Juma'a a makare (late), kuma su kafa dabar hirar, alhalin limamin Juma'a na huɗuba.
An ruwaita daga Abu Hurairah, Ubayy ibn Ka’b da…
Signed Sirrin rike miji
7 Aug 2026, 08:26 UTC40 viewsread 7 August 2026 😭😭😭Mace ce ta samu lalurar laka kuma ko tsaiwa balle tafiya ba ta iya yi ko ƙadan! Saboda ƙafafuwa ko motsi ba sa. Ba su kai shekara biyu da yin aure ba, sannan ko haihuwar fari ba su yi ba. Ta shawarci mijinta a kan su yi tazarar iyali zuwa su ga yadda hali zai kasance game da samun sauƙinta. Amma fir ya ƙi yarda, ya ce to ko dai su haihu a haka ko kuma ya ƙaro amarya.
Saboda masalaharta, yanzu dai ta yarda gara ya…
Signed Sirrin rike miji
7 Aug 2026, 08:23 UTC27 viewsread 7 August 2026 🔳 KARKA SAKE KACIGABA DA AIKATA ISTIMNA'I {MASTURBATION} DOMIN ZE JEFAKA CIKIN KUNCIN DANASANI 🔳
⛔ BABU MAGANIN DAINA ISTIMNA'I ❕
𝐁𝐢𝐲𝐚𝐰𝐚 𝐤𝐚𝐢 𝐛𝐮𝐤𝐚𝐭𝐚 𝐭𝐚 𝐡𝐚𝐧𝐲𝐚𝐫 𝐢𝐬𝐭𝐢𝐦𝐧𝐚'𝐢 𝐰𝐚𝐭𝐨 𝐦𝐚𝐬𝐭𝐮𝐫𝐛𝐚𝐭𝐢𝐨𝐧 𝐝𝐚 𝐭𝐮𝐫𝐚𝐧𝐜𝐢, 𝐤𝐨 𝐤𝐮𝐰𝐚 "𝐢𝐬𝐭𝐢𝐦𝐧𝐚'𝐢" 𝐝𝐢𝐧 𝐝𝐚 𝐡𝐚𝐫𝐬𝐡𝐞𝐧 𝐥𝐚𝐫𝐚𝐛𝐜𝐢, 𝐲𝐚𝐧𝐚 𝐧𝐮𝐟𝐢𝐧 𝐝𝐮𝐤 𝐰𝐚𝐭𝐚 𝐡𝐚𝐧𝐲𝐚 𝐝𝐚 𝐦𝐮𝐭𝐮𝐦 𝐳𝐚𝐢 𝐛𝐢 𝐝𝐨𝐧 𝐲𝐚 𝐬𝐚𝐦𝐚𝐫𝐰𝐚 𝐤𝐚𝐧𝐬𝐡𝐢 𝐛𝐢𝐲𝐚𝐧 𝐛𝐮𝐤𝐚𝐭𝐚 𝐰𝐚𝐭𝐨 𝐳𝐮𝐛𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐦𝐚𝐧𝐢𝐲𝐲𝐢 𝐛𝐚 𝐭𝐚𝐫𝐞 𝐝𝐚 𝐬𝐚𝐝𝐮𝐰𝐚 𝐭𝐬𝐚𝐤𝐚𝐧𝐢𝐧 𝐣𝐢𝐧𝐬𝐢𝐧 𝐦𝐚𝐜𝐞 𝐝𝐚 𝐧𝐚 𝐦𝐢𝐣𝐢 𝐛𝐚.
𝐓𝐚𝐫𝐢𝐡𝐢 𝐲𝐚 𝐧𝐮…
Signed Sirrin rike miji
7 Aug 2026, 08:23 UTC39 viewsread 7 August 2026 𝐘𝐚𝐧𝐚 𝐢𝐲𝐚 𝐡𝐚𝐢𝐟𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐤𝐢𝐲𝐚𝐲𝐲𝐚 𝐝𝐚 𝐳𝐚𝐫𝐠𝐢 𝐭𝐬𝐚𝐤𝐚𝐧𝐢𝐧 𝐦𝐚𝐭𝐚 𝐝𝐚 𝐦𝐢𝐣𝐢. 𝐃𝐮𝐤 𝐦𝐚'𝐚𝐮𝐫𝐚𝐭𝐚𝐧 𝐝𝐚 𝐝𝐚𝐲𝐚 𝐝𝐚𝐠𝐚 𝐜𝐢𝐤𝐢𝐧 𝐬𝐮 𝐤𝐞 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐝𝐚𝐛𝐢'𝐚𝐫 𝐭𝐨 𝐭𝐚𝐛𝐛𝐚𝐬 𝐛𝐚 𝐳𝐚𝐢 𝐢𝐲𝐚 𝐠𝐚𝐦𝐬𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐝𝐚𝐲𝐚 𝐛𝐚 𝐭𝐚 𝐡𝐚𝐧𝐲𝐚𝐫 𝐣𝐢𝐦𝐚'𝐢. 𝐌𝐢𝐬𝐚𝐥𝐢, 𝐢𝐝𝐚𝐧 𝐦𝐢𝐣𝐢 𝐲𝐚 𝐟𝐢𝐭𝐚 𝐚𝐢𝐤𝐢 𝐲𝐚𝐛𝐚𝐫 𝐦𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐬𝐡𝐢 𝐠𝐢𝐝𝐚 𝐬𝐚𝐢 𝐭𝐚𝐲𝐢 𝐢𝐬𝐭𝐢𝐬𝐦𝐚'𝐢, 𝐢𝐝𝐚𝐧 𝐲𝐚 𝐝𝐚𝐰𝐨 𝐚𝐢𝐤𝐢 𝐲𝐚𝐧𝐚 𝐛𝐮𝐤𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐭𝐚 𝐝𝐚 𝐣𝐢𝐦𝐚'𝐢, 𝐛𝐚 𝐳𝐚𝐭𝐚 𝐤𝐮𝐥𝐚𝐬𝐡𝐢 𝐛𝐚 𝐬𝐚𝐛𝐨𝐝𝐚 𝐢𝐭𝐚 𝐭𝐚 𝐫𝐢𝐠𝐚 𝐭𝐚 𝐳𝐮𝐛𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐬𝐡𝐚'𝐚𝐰𝐚𝐫𝐭𝐚, 𝐡𝐚𝐤𝐚𝐳𝐚𝐥𝐢𝐤𝐚 𝐧𝐚 𝐦𝐢𝐣𝐢𝐧. 𝐊𝐮𝐦𝐚 𝐤𝐨 𝐝𝐚 𝐣𝐢𝐦𝐚'𝐢 𝐲𝐚 𝐤𝐚𝐬𝐚𝐧𝐜𝐞 𝐭𝐬𝐚𝐤𝐚𝐧𝐢, 𝐭𝐨 𝐳𝐚'𝐚 𝐬𝐚𝐦…
Signed Sirrin rike miji
7 Aug 2026, 06:35 UTC37 viewsread 7 August 2026 𝗜𝗬𝗔𝗬𝗔𝗬𝗘 👉👂
Musulunci ya ba da muhimmanci na musamman game da biyayya da mutunta iyaye (Birr al-Walidain). A cikin Al-Qur'ani da Sunnah, kyautata wa iyaye yana daya daga cikin ayyuka mafi soyuwa a wurin Allah bayan bauta Masa.
Ga muhimman sunnoni da koyarwar Musulunci game da iyaye:
1. Magana Mai Tausayi da Kyautatawa
A cikin Al-Qur'ani (Surah Al-Isra, 17:23), Allah ya hana har a ce wa iyaye "Uff" (kalmar kosawa…
Signed Sirrin rike miji
7 Aug 2026, 06:20 UTC34 viewsread 7 August 2026 Macen da zata dinga baka hakuri idan tayi maka laifi,kar kayi zaton bata da aji ne.
Tarbiyya ce saboda tana maka kallon shugaba,jagora a gare ta, bawai gazawa bace yasa take baka hakuri idan kun sami sabani da ita.
Kayi wa Allah godia da samun irin wannan macen.
Domin akwai matan da duk abinda kake masu ko mai zaka mallaka masu,basa maka kallon kima, idan sabani ya haɗa ku da su a lokacin zaka ga isa,baka isa ta bak…
Signed Sirrin rike miji
Showing the 12 most recent of 20 posts we hold for @sirinrikemiji. View and reaction counts are the latest single reading for each post, not a live figure, and a recent post is still accumulating both. A view count marked ≈ was rounded by Telegram before we ever saw it — t.me prints views in full below 1,000 and to three significant figures above, so ≈1,200,000 means somewhere between 1,150,000 and 1,249,999. Unmarked counts are exact. Text is reproduced from the public post preview and truncated for length.