5 Aug 2026, 13:05 UTC41 views4 reactionsread 8 August 2026 A Amurka guguwar sauyi tana neman gamawa da tsohon tsarin da jam'iyyar Democrat take tafiya akansa, ka iya cewa jam'iyyar Democrat da Republican sun saɓa a komai banda batun goyon bayan Isra'ila da yaƙar ƙasashen Musulmai, wanda wannan shine foreign policy na Amurka sama da shekaru 25 da suka shuɗe.
Sai dai kuma tun bayan yaƙin kisan ƙare dangi da Isra'ila ta yi a Gazza, asirinsu ya tonu, domin matasa musamman waɗan…
👍4
Signed Abubakar Umar
5 Aug 2026, 13:05 UTC41 viewsread 8 August 2026 Photo
Photo, posted without a caption
Signed Abubakar Umar
4 Aug 2026, 21:54 UTC57 views8 reactionsread 8 August 2026 Trump ya shiga yaƙi da Iran ne bisa dogaro bayanan sirrin da Isra'ila ta bashi, cewa wai Iran tana cikin matsanancin halin rauni, musamman bayan kwashe shekaru biyu ana yaƙi da Ha-mas da kuma Hizbullah da Hutsawan Yaman, don haka Trump ya ɗaura ɗamarar kwasar romon murƙushe Iran acikin ƙanƙanin lokaci, domin zama gwarzon da ya ruguza Iran, wacce Amurka take kallo a matsayin ƙasa mai taurin kai da rashin biyayya ga ma…
👍8
Signed Abubakar Umar
4 Aug 2026, 21:53 UTC57 viewsread 8 August 2026 Photo
Photo, posted without a caption
Signed Abubakar Umar
19 Jan 2026, 20:46 UTC358 views7 reactionsread 8 August 2026 Duniya juyi juyi...
A watan Satumba na shekarar 2025 kasar Saudia (KSA) ta kulla yarjejeniyar tsaro da kasar Pakistan, wacce ta kunshi baiwa Saudia kariya ta fuskar tsaro da karfin Soja har da abinda ya shafi barazanar makamin nukliya, daga bisani sun fadada yarjejeniyar an shigo da kasar Turkiye ciki, acikin kasa da makonni biyu da suka shude kuma kasar ta Saudia ta jagoranci sayarwa Gwamnatin Sudan makamai da Jira…
❤5👍2
Signed Abubakar Umar
19 Jan 2026, 20:46 UTC330 viewsread 8 August 2026 Photo
Photo, posted without a caption
Signed Abubakar Umar
29 Dec 2025, 22:22 UTC421 views6 reactionsread 8 August 2026 Wasiyyar Abu Ubaida.
Da sunan Allah mai Rahama mai jinkai.
"Na rantse da wanda raina ke hannunsa, nayi burin inama inyi yaki bisa tafarkin Allah, sai a kasheni, sai a sake rayani, sannan a kara kashe, sannan a sake rayani, sannan a kara kasheni."
[Sahih Al-Bukhari]
Ya ku 'ya'yan al'ummata masu girma, ya al'ummar Shahidai, Ya makyankyasar jarimai da mazaje, Ya taron al'ummar Larabawa da Musulmai baki daya, Ya yanta…
❤5👍1
Signed Abubakar Umar
11 Nov 2025, 08:37 UTC397 views1 reactionsread 8 August 2026 Siyasar Amurka a Syria.
A dai-dai lokacin da Amurka ta karbi bakwancin sabon Shugaban Syria a White House, tare da bayyanawa duniya cewa ana tare, da cire sunansa daga list na yan ta'adda, da kuma janyewa kasar wani bangare na ukubobin tattalin arziki, a dai-dai wannan lokacin ne kuma Amurkar take kara karfafar yan tawayen Kurdawa (SDF), masu iko da sama da kashi daya cikin biyar na kasar ta Syria (1/5), da kuma duk…
👍1
Signed Abubakar Umar
11 Nov 2025, 08:37 UTC332 viewsread 8 August 2026 Photo
Photo, posted without a caption
Signed Abubakar Umar
6 Nov 2025, 19:39 UTC332 views5 reactionsread 8 August 2026 Daga cikin abubuwan ban mamaki da na gani, a rubuce-rubucen wasu yan Arewa, kuma Hausa akwai goyon bayan shigowar Amurka, domin wai yaki da 'yan bindiga a Arewacin Nigeria kamar yadda suka riya.
- Ban san me yasa suka gamsu da tsarkin zuciyar Trump da yan jam'iyyarsa wadanda gaba da Musulunci, da wariyar launin fata a tattare da su a zahiri yake ba ya bukatar tsananta bincike domin gano hakan.
- Yanzu Mutumin da za…
👍3❤2
Signed Abubakar Umar
6 Nov 2025, 19:39 UTC253 viewsread 8 August 2026 Photo
Photo, posted without a caption
Signed Abubakar Umar
30 Oct 2025, 10:35 UTC379 views5 reactionsread 8 August 2026 Forwarded from @Abm_Sani
ME YAKE FARUWA NE A ƘASAR SUDAN?
Abin da yake faruwa a ƙasar Sudan a taƙaice shi ne:
A watan April dakarun taimako na gaggawa "Rapid Support Forces" (RSF) suka yi yunƙurin aiwatar da juyin mulki da hamɓarar da sojoji da suke ƙarƙashin Gen. Abdulfattah Al-Buhrhan saidai rashin nasarar wannan yunƙuri ya haddasa wannan ƙazamin yaki da muke gani.
Jagoran wannan runduna Muhammad Hamdan Daglu wanda ake masa laƙabi da H…
❤4👍1
Signed Abubakar Umar
Showing the 12 most recent of 16 posts we hold for @abubakromar58. View and reaction counts are the latest single reading for each post, not a live figure, and a recent post is still accumulating both. A view count marked ≈ was rounded by Telegram before we ever saw it — t.me prints views in full below 1,000 and to three significant figures above, so ≈1,200,000 means somewhere between 1,150,000 and 1,249,999. Unmarked counts are exact. Text is reproduced from the public post preview and truncated for length.