30 Aug 2026, 18:22 UTC374 views2 reactionsread 2 September 2026 Photo
Ka tashi ka raya dare
Ka tashi ka gana da Ubangiji mai rahama, Ka tashi ka nema gafara da tuba ga mahaliccinka, ka tashi ka fada ma Ubangiji abin da yake damunka, Ka roki Ubangijin sammai da kassai bukatunka, Lallai yana kusa da kai kuma zai amsa addu'oinka!
Manzon Allahﷺ ya ce: Lallai a cikin dare akwai wani lokaci da babu wani bawa musulmi da zai dace da shi ya roki Allah a cikinsa face an bashi, kuma wannan(loka…
👍2
30 Aug 2026, 18:21 UTC319 viewsread 2 September 2026 Sticker
Sticker, posted without a caption
30 Aug 2026, 13:29 UTC354 views3 reactionsread 2 September 2026 Photo
An ruwaito daga Abu Umamah(RA) ya ce: "Na ji Manzon Allah(ﷺ) ya na cewa: Ku rika karanta Alkur'ani, domin zai zo a ranar Alkiyama yana mai ceton ma'abotansa". Muslim
WHATSAPP
https://whatsapp.com/channel/0029Va4xUAo2phHEVtrLQ50N
TELEGRAM
https://t.me/Zaurandalibanilimi
❤3
30 Aug 2026, 13:29 UTC320 views2 reactionsread 2 September 2026 Photo
عن أبي أمامة رضي الله عنه قال: "سمعت رسول الله صلى الله عليه وسلم يقول: اقرؤوا القرآن, فإنه يأتي يوم القيامة شفيعا لأصحابه". رواه مسلم
#Zaurandalibanilimi
TELEGRAM:
https://t.me/Zaurandalibanilimi
❤2
30 Aug 2026, 13:29 UTC290 viewsread 2 September 2026 Sticker
Sticker, posted without a caption
29 Aug 2026, 16:32 UTC401 views4 reactionsread 2 September 2026 Photo
KANA SON SAMUN HUTU DA NATSUWAR ZUCIYA?
"Babu abin da ya ke natsar da zukata kuma ya hutar da rayuka face komawa ga Allah".
Shaykh Ibnu Bazz(RA)
الفتاوى 2/361
WHATSAPP
https://whatsapp.com/channel/0029Va4xUAo2phHEVtrLQ50N
TELEGRAM
https://t.me/Zaurandalibanilimi
INSTAGRAM
https://instagram.com/zaurandalibanilimii?igshid=emf6f90ssc24
❤4
29 Aug 2026, 09:07 UTC404 views0 reactionsread 2 September 2026 Sticker
Sticker, posted without a caption
28 Aug 2026, 09:07 UTC422 viewsread 2 September 2026 Sticker
Sticker, posted without a caption
28 Aug 2026, 09:07 UTC523 viewsread 2 September 2026 Photo
SUNNONIN JUMA'A
Shaykh Muhammad bin Salih Al-Uthaymeen, Allah ya yi masa rahama yana cewa:
1-Karanta Suratul Kahfi
2-Yin wanka
3- Yin asuwaki
4- Sanya turare
5- Tafiya da wuri don isa gareshi, sammako da wuri idan rana ta fito.
6-Mutum ya sanya mafi kyawun tufafin da yake da su, sabo ko wankakke
7- Ya lalubi lokacin amsan addu'a, domin ranar Juma'a akwai wata sa'a da babu wani bawa musulmi zai dace da ita ya roqi A…
27 Aug 2026, 17:51 UTC568 views5 reactionsread 2 September 2026 Photo
MU YAWAITA SALATI A GARESHI (SAW) A DAREN JUMAA DA RANAR JUMA'A
Manzon Allah SAW yace:"Ku yawaita Salati a gareni ranar juma'a da kuma daren juma'a: duk wanda yayi salati d'aya a gareni, Allah zai yi salati goma a gareshi".
[Sunan Baihaqiy:5994. Albaniy ya ingantashi cikin Assaheehah:1407]
https://t.me/Zaurandalibanilimi
❤4👍1
27 Aug 2026, 17:50 UTC496 viewsread 2 September 2026 Sticker
Sticker, posted without a caption
19 Aug 2026, 15:28 UTC≈1,110 views6 reactionsread 2 September 2026 Photo
KASHEDINKA DA YIN GABA DA DAN UWANKA MUSULMI!
Manzon Allah (SAW) ya ce: "Ba ya halatta ga musulmi ya kaurace ma dan uwansa sama da kwanaki uku ba, Su na haduwa sai wannan ya dauke kansa, wancan ma ya dauke kansa, Amma mafi alkhairi daga cikinsu shine wanda ya fara yi ma dan uwansa sallama". Bukhariy da Muslim
Kuma ya tabbata a wani hadisin na Imamul Bukhariy cewa: A duk ranar Alhamis da Litinin a na bude Kofar gida…
👍5❤1
Showing the 12 most recent of 47 posts we hold for @Zaurandalibanilimi. View and reaction counts are the latest single reading for each post, not a live figure, and a recent post is still accumulating both. A view count marked ≈ was rounded by Telegram before we ever saw it — t.me prints views in full below 1,000 and to three significant figures above, so ≈1,200,000 means somewhere between 1,150,000 and 1,249,999. Unmarked counts are exact. Text is reproduced from the public post preview and truncated for length.